Ahmad Yusuf
10843 articles published since 01 Mar 2021
10843 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya bayyana cewa idam aka ce musulmi au yi aiki ranar Juma'a, kiristoci su huta ranar Lahadi, babu adalci kwata kwata.
Majalisar dokokin jihar Kebbi ta amince da kudirin dokar da ya wajabtawa duk masu son yin aure yin gwajin lafiya, kudirin na jiran sa hannun Gwamna Nasir Idris.
Gwamnatin jihar Sakkawato ta tabbatar da kifewar wani jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Shagari, ana fargabar maza, mata da kananan yara da dama sun cika.
Dan uwan tsohon shugaban kasa, Azibaola Robert, ya karyata labarin da ake yadawa cewa Goodluck Jonathan ya yi fatali da batun fitowa takara a 2027.
Dakarun yan sanda sun mamaye dazuka bayan samun labarin yan bindiga sun sace Fasto Akesinro, ma'aikaci a asibitin FMC na gwamnatin tarayya da ke Ondo.
Karamin ministan masana'antu, kasuwanci da zuba jari ya kaddamar da wani ahiri daga aljihunsa wamda zai taimakawa kananan yan kasuwa da tallafin kudi a Cross River.
Rahotanni daga masarautar Ipetumodu ta nuna cewa an fara duba yiwuwar tube rawanin Sarki bayan kotun Amurka ta daure shi na tsawon watanni 56 a gidan yari.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta aika sakon gayyata ga Sanata Lawan Adamu (LA) bisa zargi yi wa rayuwar gwamna Uba Sani barazana da kuma shirga masa karya.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa PDP ta fara nazari kan yiwuwar bai wa Jonathan ko Peter tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Ahmad Yusuf
Samu kari