Ahmad Yusuf
10843 articles published since 01 Mar 2021
10843 articles published since 01 Mar 2021
Mutanen garin Bimasa a karamar hukumar Tureta ta jihar Sakkwato sun nuna jarumta da suka tunkari yan bindiga gaba da gaba, sun kashe yan ta'adda 10.
Wasu tsagerun yan bindiga sun tare motar kamfanin sufurin Edo-Line wanda na gwamnatin jihar Edo ne, sun yi awon gaba da fasinjoji 18 ranar Juma'a.
Yayin sa ake shirye-shiryen 2027, APC ta samu karuwa a jihar Gombe yayin sa tsohon mataimakin gwamna da attajirin dan kasuwa suka raba gari da jam'iyyar PDP.
Kungiyar Izala reshen Kankia ya sanar da rufe masallacin Juma'a sakamakon ambaliyar ruwan da ta mamaye shi, ta fara shirye shiryen gina sabon masallaci.
Gwamnan jihar Benuwai ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta kula da mata da yayan jami'an tsaron da suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren yan bindiga.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa jita-jitar da ake yadawa cewaGwamna Umaru Bago ya hana malamai wa'azi sai sun mallaki lasisi ba gaskiya ba ne.
Gwamnatin Abia ta sallami ma'aikata shida daga aiki bayan bincike ya gano yadda suka yi magudi a tsarin biyan albashi, suka rika karbar kudi fiye da hakkinsu a wata.
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa idan ya ga dama zai iya barin NNPP ya koma APC, ko PDP.ko ADC.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa, EFCC ta fara neman shugaban wani kamfani, Ogundele, ruwa a jallo kan zargin almundahana da karakatar da kudi.
Ahmad Yusuf
Samu kari