Ahmad Yusuf
11458 articles published since 01 Mar 2021
11458 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya ce Kwankwaso ba shi da hujjar cewa Abba ya ajiye masu kujerar gwamna kafin ta fice daga jam'iyyar NNPP.
Kamfanin raba wuta na Kano watau KEDCO ya tabbatar da cewa an samu matsala a wata karamar tashar wuta bayan taransufoma ta kone, ya bai wa mutane hakuri.
Fitaccen jarumin Nollywood a Najeriya, Jamiu Azeez ya nuna damuwarsa kan yadda mutane suka takura wa rayuwarsa saboda ya halarci ibadar coci ta karshen shekara.
Gwamnatin jihar Bauchi ta bukaci sababbin hakiman da su maida hankali wajen inganta rayuwar jama'ar da suke jagoranta, tuni aka raba masu takardun fara aiki.
Tsohon gwamnan jihar Abia ya dawo harkar siyasa gadan gadan bayan tafiya hutu, ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Matatar hamshakin dan kasuwar nan, Alhaji Aliko Dangote ta bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa za ta rufe aiki saboda gyara ba gaskiya ba ne.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya yi alhinin rasuwar tsohon sanatam jihar, Brambaifa, wanda Allah ya yi wa rasuwa a wani asibiti a birnin tarayya Abuja.
Sakataren APC na kasa, Ajibola Basiru ya bukaci Nyesom Wile ya yi murabus daga matsayin ministan harkokin Abuja don ya maida hankali kan siyasar Ribas.
Mataimakiyar gwamnan jihar Ribas, Farfesa Ngozi ya yanki katin zama cikakkiyar yar APF, ta jaddada goyon bayanta ga Fubara da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Ahmad Yusuf
Samu kari