Ahmad Yusuf
11861 articles published since 01 Mar 2021
11861 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon ministan lantarki, Adebayo Adelabu ya karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa cewa ya yi murabus ba tare da izinin Shugaba Bola Tinubu ba.
Kungiyar NDMG-USA ta yi baranzanar maka yan Majalisar Amurka a kotu kan zargin karya da ta jinginawa Sarkin Musulmi da karamin ministan tsaro, Bello Katawalle.
Jami'an rundunar sojin Najeirya sun kama wani mutumi da ake zargin dan leken asirin kungiyar ta'addancin Boko Haram ne a filin jirgin sama a jihar Yobe.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Kungiyar limaman masallatan Juma'a ta Najeriya ta bayyana cewa tsarin dan adam a tsaron Najeriya ya gaza, yanzu mafita daya da ta rahe ita ce addu'a.
Wani bam da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka dasa shi, ya tashi da mutane kuma yan ta'adda suk bi su da harbi a kusa da Gwoza da ke jihar Borno.
Babban limamin coci, Bishof Oyedepo ya ce mabiyan cocinsa suna da wani karfi na tunkarar dunw ata barazana, ya bukaci su daina jin tsoron masu garkuwa.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Ahmad Yusuf
Samu kari