Ahmad Yusuf
11861 articles published since 01 Mar 2021
11861 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Orji Kaku da mataimakin shugaban majalisar Wakilai, Sanata Orji Kalu sun yi ikirarin cewa Shugaba Tinubu ya ba su izinin jagorancin jam'iyyar APC a Abia.
Shaidar EFCC ya bayyana yadda aka yi amfani da sa hannun Buhari na bogi aka cire Dala miliyan 6.3 da sunan kudin sa idon zaben 2023 da ya gabata.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya nuna adawa da sababbin sharuddan da kasar Iran ta gabatar musamman kan batun shirin makamashin nukiliyarta.
Gwamnatin Najeriya karkashin Shugaba Bola Tinubu ta raba wa magidanta da masu karamin karfi tallafin kudi a rukuni uku, wanda jimulla ya kai Naira biliyan 48.
An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Rahotanni sun nuna cewa wasu yan daba dauke da makamai sun farmaki jama'a a fitacciyar kasuwar wayoyin hannu ta Farm Center da ke cikin birnin Kano.
Hukumomin kasar Amurka na ci gaba da bincike kan harin da wani dan bindiga, Cole Tomas ya kai taron yan jaridar White House da Shugaba Trump ya halarta.
Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
Ahmad Yusuf
Samu kari