Ahmad Yusuf
11861 articles published since 01 Mar 2021
11861 articles published since 01 Mar 2021
Wasu manoma a jihar Neja sun sayawa mai girma gwamna, Mohammed Umaru Bago da dan Majalisar tarayya fam din sake neman takara a inuwar APC a 2026.
Fadar shugaban kasa ta sanar da sallamar Saidu Mohammad daga matsayin shugaban NMDPRA daga aiki a daidai lokacin da yake halartar taro a kasar Jamus.
Ma'aikatar tsaron Amurka ta bayyana cewa akalla Dala biliyan 25 sun bata a yakin da kasar da shafe sama da wata daya tana yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ba z ata daina ciyo bashi ba matukar akwai bukatar hakan, ya ce karbo aron kudi ba aibu ba ne.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar gwamnatin tarayya na biye bayanan wadanda za su ba da shaida a shari'ar zargin juyin mulki.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta fara sauraron shaidu kan mutum 6 da aka gurfanar gabanta kan zargin kitsa hambarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban hukumar EFCC na kasa, Ola Olukoyede ya ce akwai malamai da fastoci da ke tsare a hannunsu kan laifuffukan da suka shafi zamba a kasar nan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa makiyansa na kokarin kayar da shi a zaben 2027 ta hanyar amfani da matsalar tsaro amma ya tsaya tsyain daka.
Ahmad Yusuf
Samu kari