Ahmad Yusuf
11861 articles published since 01 Mar 2021
11861 articles published since 01 Mar 2021
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Wata malamar addinin kirista, Fasto Sarah Omakwu ya roki alfarmar ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da ya bar wa jama'a filin shakatawa na Jabi.
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata jita-jitar cewa zai yi takarar shugaban kasa ko kuma yana shirin hada tikiti da Peter Obi.
Jam'iyyar ADC ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ba za ta samu damar tsaida yan takara a zaben 2027 ba, ta ce wannan labari ba shi da tushe.
Kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya watau MURIC ta bayyana hujjojin da ya sa take zargin gwamnatin tarayya da fifita kiristoci fiey musulmi a kasar nan.
Wani babban jami'i a rundunar sojin Iran ya tabbatar da cewa har yanzu akwai yiwuwar jamhuriyar ta Musulunci ta sake komawa fagen fama da Amurka.
Kungiyar Kwankwasiyya ta tabbatar da cewa jagoranta, Dr. Rabiu Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga ADC zuwa NDC a ranar Litinin ko Talata mai zuwa.
Gwamnatik jihar Benuwai ta sanar da rasuwar Dr. Agbgbo Ode, wanda shi ne shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar, ta ce ya mutu ne da safiyar yau Asabar.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Ahmad Yusuf
Samu kari