Ahmad Yusuf
11449 articles published since 01 Mar 2021
11449 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Adam Schiff ya fito ya nuna adawarsa kan abin da ya kira yunkurin gwamnatin Amurka na rage kudin kiwon lafiyar jama'a domin samar da kudin yaki da kasar Iran.
Gwamnatin Iran ta sake karyata kalaman jami'an Amurka, wadanda suka yi ikirarin an fara zaman tattaunawa domin kawo karshen yakin Gabas ta Tsakiya.
Rasha, Jordan da kasashen yankin Gulf sun yi wani taro a kafar sada zumunta kan muaayr wutar da ke ci gaba da faruwa tsakanin Amurka/Isra'ila da kasar Ira
Yusuf Tanko Sununu ya ajiye mukaminsa na karamin ministann harkokin jin kai domin cika burinsa na neman takarar Sanata a jihar Kebbi a zaben 2027.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tiggar ya mika takardar sauka daga mukamainsa domin neman takarar gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027 mai zuwa.
Boniface Aniebonam, wanda ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa dama tun da dadewa suka kori Kwankwaso kuma babu wanda zai bi shi zuwa jam'iyyar ADC.
Gwamnatin Spain ta sanar da daukar matakin hana jiragen yakin Amurka amfani da sararin samaniyarta a yakin da take gwabzawa da Jamhuriyar Musulunci tq Iran.
A ranar Talata mai zuwa ake sa ran mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima zai karbi Gwamna Dauda Lawal zuwa jam'iyyar APC a taron da aka shriya.
Wani rahoto da hukumar NISO ta fitar ya nuna cewa fatan samun wadatacciyar wutar lantarki a Najeriya na kara samun koma baya cikin yan shekarun da suka shige.
Ahmad Yusuf
Samu kari