Ahmad Yusuf
11449 articles published since 01 Mar 2021
11449 articles published since 01 Mar 2021
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya ce rufe mashigar Hormuz da Iran ta yi lokacin ya girgiza tattalin arzikin duniya, ya kira shi da ta'addanci.
Hukumomin Jami'ar Summit da ke Offa a jihar Kwara sun karyata labarin da ake yadawa cewa yan bindiga sun kai wa dalibanta hari, ta ce labarin karya ce zalla.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa a binciken farko da ta yi, ta gano cewa ta yi asarar akalla Dala biliyan 270 a yakinta da hadin gwiwar Amurka da Isra'ila.
Kasar Musulunci ta Iran ta jaddada bukatar biyanta diyyar duka barnar da aka kata a yakin da ta yi da Amurka, ta zargi Sausiyya da wasu kasashe hudu.
Kungiyar limamai da malaman musulunci ta Ogun ta yi fatali da yunkurin maida makarantun mishin ga kiristoci, sun ce hakan rashin adalci ne ga musulmai.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pazeshkian ya ce bin tsarin kasa da kasa daga bangaren Amurka ne kadai zai bada damar warware matsalar Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi zama da manyan hafsoshin tsaro da masu ruwa da tsaki a harkar biyo bayan kuskuren da aje zargin sojoji sun yi.
China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Ahmad Yusuf
Samu kari