Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Miyagun yan bindiga sun kai farmaki fadar basaraken Nguru, ƙaramar hukumar Aboh Mbaise a jihar Imo, sun kashe Sarki yayin da ya karɓi bakunci wani mutumi yau.
Bincike ya nuna cew an ƙara tashin farashin litar man fetur daga N539 zuwa samanda N600 a birnin tarayya Abuja, an gano cewa farashin ya kai naira 617 yau.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya aike da saƙon ta'aziyya da jaje ga fitaccen ɗan kasuwa, Mangal bisa rasuwar matarsa da Imam Adigun bisa rasuwar mahaifiyarsa.
Majalisar dokokin jihar Osun ta amince da kudirin sauya sunan jihar Osun daga 'State of Osun' zuwa asalin sunan da kowa ya sani wato 'Osun State' ranar Litinin.
Gwamnatin jihar Abiya karkashin jagorancin Alex Otti, ta bankaɗo badakalar ma'aikatan bogi 2,300 kuma kawo yanzu ta tara kuɗi kimanin miliyan N200m a asusu.
Benue - Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun halaka rayukan mutane 6 a yankun ƙaramar hukumar Ushongo da ke jihar Benuwai ranar Lahadi da daddare.
Mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo, Anthony Adebusole, ya kwanta dama kwanaki uku bayan shugaban ƙaramar hukumar ya kwanta dama.
Jam'iyyar APC ta sake ɗage babban taron masu ruwa da tsaki da kuma taron majalisar zartarwa ta ƙasa (NEC) har sai baba ta gani bayan samun sauyin shugabanci.
Mukaddashin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abubakar Kyari, ya tabbatar da rahoton cewa Abdullahi Adamu da Sanata Iyiola Omisore sun yi murabus daga muƙamansu.
Ahmad Yusuf
Samu kari