Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Rikici na lara tsananta tsakanin Amurka da Iran tun bayan cimma yarjejeniyar sulhu a kwanakin baya, kasashen na ci gaba da kai wa juna hare-hare.
Kamfanin Amurka da Atiku Abubakar ya dauko haya kwanakin baya ya bayyana shirinsa na taimakawa shugaban hukumar bogi ya samu mafaka a kasar Amurka.
APC ta samu gagarumin koma baya da mataimakin shugabanta na jihar Bauchi fa wasu jiga-jigai a karamar hukumar Misau suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PRP.
Darakta Janar na hukumar PFIPC da ake ta cece kuce kan yadda aka kafa ta, Prince Ademola Adeniyi ya bukaci a gudanar da bincike na musamman mai zaman kanta.
Jam'iyyar adawa ta APM ta bayyana cewa 'dan takararta na shugaban kasa, Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, ne zai samu nasara a babban zaben 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya caccaki shugaban hukumar zabe INEC, ya zarge shi da yunkurin ruguza jam'iyyun adawa gabanin zaben 2027.
Hukumar INEC ta bayyana cewa ikirarin tsagin Nafiu Bala na jam'iyyar ADC cewa ya tura sunayen 'yan takara a zaben 2027 mai zuwa ba gaskiya ba ne.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar NIMC ta tabbata kowane 'dan Najeriya ya yi rijistar lambar dan kasa ta NIN kafin karshen 2026.
Rundunar yan sanda ta cafke wani magidanci, Musbawu Amodu mai shekaru 30 bisa zargin kashe matarsa mai 'ya'ya biyu a jihar Nasarawa, ya ce ya yi nadama.
Ahmad Yusuf
Samu kari