Ahmad Yusuf
11851 articles published since 01 Mar 2021
11851 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin Iran ta yi Allah wadai da hare haren da Amurka ta kai yankin Asibitin Kwararru na Baghaei da ke kudancin kasar, ta bayyan shi a matsayin ta'sa.
Babbar kotun Abuja ta yanke hukuncin cewa kafa rassan jam'iyyar siyasar Najeriya a kasashen ketare ya saba wa doka, kuma za a iya hukunta wanda ya yi.
Majalisar wakilan Amurka ta fara nazari kan wani kuduri da ke naman dakatar da duk wani tallafi da ksar ke bai wa Najeriya har sai tsafo ya inganta.
Matasa daga wasu kauyuka a karamar hukumar Malumfashi sun fito neman wasu yan bindiga da suka kashe mutumin da ake ganin girmansa a jihar Katsina
Bala Adamu ibrahim, wanda aka fi sani da Bala Sade ya bayyana cewa ya yarda da zama abokin takarr Gwamna Makinde ne saboda ya yarda da kwarewarsa.
Rahotanni daga Kano sun nuna cewa magajin gari ya rasa ransa a wani harin yan bindiga a yankin karamar hukumar Tsanyawa, mutanen kauyuka sun fara guduwa.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya bayyana cewa matakan da Shugaba Bola Tinubu ya dauka a Najeriya zun zama dole domin farfado da tattalin arziki.
Hukumar PSC ta saki sunayen sababbin kuratan yan sanda 50,000 da aka dauka aiki, ta umarci su fara duba sakamakon jarabwa daga daren Alhamis, 16 ga Yulin 2026.
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da matukin jirgin saman da ya sauka a kan titi a jihar Delta, ta kwace lasisin aiki.
Ahmad Yusuf
Samu kari