Ahmad Yusuf
11446 articles published since 01 Mar 2021
11446 articles published since 01 Mar 2021
An fara lika fastocin takarar shugaban kasa na tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi a wasu sassan jihar Katsina gabanin zaben fitar gwani na jam'iyyar ADC.
Rahotanni daga wasu kasuwannin dabbobi a Kano sun nuna cewa farashin raguna na farawa ne daga N150,000 har zuwa N700,000 ko sama da haka gwargwadon girma.
Shugaban Majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon Salihu Yakubu Danladi ya zama dan takarar gwamnan APC a zaben jihar na 2027 bayan lashe zaben fitar da gwani.
Tsohon sakataren gwamnatin Yobe, Baba Malam Wali ya samu nasara a xaben fitar da dan takarar gwamna na APC da aka gudanar a jihar ranar Alhamis da ta shige.
Jam'iyyar APC mai mulki ta ayyana Gwamna Alia a matsayin wanda ya lashe tikitin takarar gwamnan jihar Benuwai a zaben 2027, ta ce ya samu kuri'u mafi rinjaye.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta umarci kamfanin eNaira Payment Solutions Ltd ya cire kalmar Naira daga jikin sunansa saboda gudun yaudarar jama'a.
Kungiyar malaman jami'o'in gwamnatin tarayya watau ASUU ta bayyana cewa ta gaji da jiran ranar da za a ci gaba da biyan mambobinta alawus din da aka musu alkawari.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ya aoke jadawalin zaben fitar da gwani, mika sunayen yan takara da maye gurbin wasu da INEC ta kakaba wa jam'iyyun siyasa.
Jam'iyyar APC ta tabbatar da Gwamna Dauda Lawal a matsayin 'dan takarar gwamnan jihar Zanfara a zaben 2027, ya samu tikitin tazarce ba tare da hamayya ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari