Ahmad Yusuf
11447 articles published since 01 Mar 2021
11447 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Ribas, Simina'ayi Fubara ya sanar da janyewa daga zaben fitar da dan takarar gwamnan jihar na APC a babban zaben 2027, ya fadi dalilansa.
Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta gaji manyan ayyuka kuma tana kirkiro wasu sababbi a sassa daban-daban na kasar nan.
Yayin da matatar Dangote ke shirye shiryen fara sayar da hannayen jari, shugaban kamfanin First HoldCo, Femi Otedola ya kai ziyara matatar da ke jihar Legas.
Babbar hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana nasarorin da aka samu kawo yanzu a hadin gwiwar sojojin kasar nan da na Amurka, yak ta'adda 175 sun tafi lahira.
Wannan na zuwa ne yayin da kwamitin ADC ke ci gaba da aikin tantance masu neman takarar shugaban kasa, inda Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana domin cika sharadi.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Paul Ibe ya tabbatar da cewa babu wasa a batun neman taiarar shugaban kasa na Atiku Abubakar a jam'iyyar ADC
Jam'iyyar APC ta bai wa yayan tsohon shugaban kasa da wasu tsofaffin gwamnoni tikitin takarar Majalisar wakilai a babban zaben 2027 da ke tafe a Najeriya.
Jam'iyyar NDC ta bayyana sunayen mutanen da ta saka a kwamitik tantance masu neman takarar shugaban kasa, gwamnoni, da yan Majalisar tarayya da jihohi.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman Abdu'Razaq ya ayyana Abdulfatai Yahaya Seriki a matsayin wanda yake goyon bayan ya zama dan takarar gwamnan APC a 2027.
Ahmad Yusuf
Samu kari