Ahmad Yusuf
11626 articles published since 01 Mar 2021
11626 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron FEC bayan makonni shida, SGF da shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Najeriya sun halarci zaman yau Talata.
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna wa ma'aikata soyayya ya amince da N250,000 a matsayin sabon albashi.
Wasu ƴan bindiga sun kai hari yankin karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna, sun kashe ƴan banda da ɗan sanda, sun kuma yi awon gaba da manoma.
Babbar kotun Kano ta sanya ranar 11 ga watan Yuli 2024 domin fara zaman sauraron karar da Kwankwaso da wasu mutane 7 suka shigar da hukumar yaƙi da cin hanci EFCC.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya karɓi bakuncin Sheikh Ali Abulfatahi tare da tawagarsa a fadar Sarkin Kano ranar Litinin, 24 ga watan Yuni.
Wasu miyagun ƴan bindiga masu ɗumbin yawa sun kai hari garin Maidabino a ƙaramar hukumar Ɗanmusa a jihar Katsina, sun hallaka mutane 7 tare da sace 50.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Mr. Olatunji Bello a matsayin sabon babban jami'in hukumar FCCPC na ƙasa, ya masa fatan alheri.
Gwamnatin jihar Neja ta tabbatar da cewa mutum 2 ƴan uwan juna sun rasa rayuwarsu sakamakon haɗarin jirgin ruwan da ya rutsa da su a ranar Alhamis da ta wuce.
Babbar kotun jihar Kano, a ranar Litinin, ta ɗage zaman sauraron ƙarar da ake nemi hana Aminu Ado Bayero da sarakuna 4 bayyana kansu a matsayin sarakuna.
Ahmad Yusuf
Samu kari