Ahmad Yusuf
11625 articles published since 01 Mar 2021
11625 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni sun bayyana cewa ƴna bindiga sun yi yunƙurun sace shanun babban limamin Gidan Makera a karamar hukumar Kagarko da kw Kaduna ranar Talata.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya yi zargin cewa waɗanda ke faɗi tashin ganin an sa dokar ta baci ne suka ɗauki nauyin taƴar da bam a Fatakwal.
Ranar Jumu'a, 5 ga watan Yuli, 2024 babbar kotun tarayya mai zama a Abuja za ta fara sauraron ƙarar da APC ta Arewa ta Tsakiya ke neman a sauke Ganduje.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Yobe ta kama wata matashiyarmatar aure mai suna Zainab Isa bisa zargin hallaka mijinta Ibrahim Yahaya a Damaturu.
Peoples Democratic Party (PDP) ta samu gagarumin goyon baya yayin da ake shirin babban zaben gwamna a jihar Ondo ranar 16 ga watan Nuwamba, 2024.
Wata mata mai suna, Hajiya Aisha ta nemi ƴan Arewa su kawo mata ɗauki yayin da wani mutumi ya yaudareta ta dafa abincin sadaƙa na mutum 9800 a jihar Bauchi.
Kungiyar addinin Musulunci MURIC mai gwagwarmayar kare hakƙin al'ummar Musulmin Najeriya ta nanata cewa har yanzun kujerar Sarkin Musulmi na tsaka mai wuya.
Darajar kuɗin Najeriya ta ƙaru zuwa N1500 kan kowace Dala daga N1,505 ma'ana an samu ragin N5 a farashin canjin Dala a kasuwar ƴan canji a Najeriya.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele ya buƙaci babbar kotun tarayya mai zama a Abuna ta sakarmasa fasfo dinsa ya fita waje.
Ahmad Yusuf
Samu kari