Ahmad Yusuf
11843 articles published since 01 Mar 2021
11843 articles published since 01 Mar 2021
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa burinsa Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran yan adawa su gaza samun sukuni har babban zaben 2027 da ke tafe.
CDCFIB ta ce za a kammala daukar ma’aikata zuwa NSCDC, NIS, NCoS da Fire Service cikin makonni hudu, tare da gargadin masu neman aiki kan ’yan damfara.
ADC ta ce Atiku Abubakar bai halarci rattaba hannu kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya ta Ƙasa ba ne domin nuna rashin amincewa da yadda ake magance tashin hankalin zaɓe.
Nigerian Democratic Congress ta bukaci Atiku Abubakar ya janye daga takarar shugaban ƙasa ta 2027 tare da mara wa Peter Obi baya domin ƙarfafa ’yan adawa.
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya ce kayan aikin binciken sinadarai da Amurka ta samar sun taimaka wajen gano sinadarin da ake amfani da shi wajen samar da fentanyl.
Birtaniya ta hana ’yan kasarta tafiya wasu sassan jihohin Najeriya 11 saboda matsalar tsaro, yayin da Abuja da wasu jihohi 19 ke ƙarƙashin shawarar yin tafiya.
Dan Majalisar Amurka, Riley Moore ya dace cewa kasarsa ba za ta sauya matsayarta kan zargin tauye hakkin addini da take zargin ana hi a Najeriya.
Tinubu ya karɓi Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, a Fadar Shugaban Ƙasa bayan sake zaɓensa, inda ya buƙace shi ya ƙarfafa zaman lafiya da ci gaban jihar.
NiHSA ta yi gargadin haɗarin ambaliyar koguna a Kaduna, Neja da wasu jihohi 31 daga 19 zuwa 25 ga Agusta 2026, tare da kira ga mazauna wuraren ambaliya su koma tudu.
Ahmad Yusuf
Samu kari