Ahmad Yusuf
11618 articles published since 01 Mar 2021
11618 articles published since 01 Mar 2021
Fitaccen malamin addinin Musulunci ɗan asalin ƙasar Sudan ya ja kunnen matasan Najeriya da kar su yi kuskuren ba maƙiya dama su shigo su ruguza ƙasar su.
Mai magana daa yawun majalisar dattawan Najeriya, Yemi Adaramodu ya tabbatar da labarin rasuwar Sanata Ifeanyi Ubah mai wakiltar Kudancin Anambra.
Rahotanni daga jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wata nakiya ta tarwatse da motar sojojin Najeriya, dakaru bakwai sun rasa ransu.
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) karkashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya roki masu shirya zanga zanga da gwamnatin tarayya su dawo teburin tattaunawa.
Kungiyar kwadago TUC ta bayyana cewa ba ta da shirin shiga zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin yi a faɗin Najeriya saboda babu wanda ya sanar da ita.
Jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi masu shirin yin zanga zanga su sake tunani domin gujewa illar da hakan zai haifar kamar asarar rayuka.
Gwamnan Kaduna Malam Uba Sani ya shawarci sarakuna watau shugabannin al'umma su wayar da kan mutane kan illar zanga-zangar da ake shirin yi a watan Agusta.
Duk da wahalhalun da ake ciki, Oghene Egoh ya bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu ya zo da tsare tsaren da za su ɗaukaka Najeriya shiyawa ya zaɓi dawowa APC.
Hukumar jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi ta tabbatar da rasuwar Naja'atu Hassan, ɗalibar Kwanfuta da ke 300 level bayan ta shiga wankan safe.
Ahmad Yusuf
Samu kari