Ahmad Yusuf
11607 articles published since 01 Mar 2021
11607 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya katsr hutun da majalisar ta tafi a makon jiya, ya haɗa zaman gaggawa kan muhimmin batu na ƙasa.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kawo karshen tsawon lokacin da aka shafe ana tattaunawa, ya sa hannu a dokar sabon mafi ƙarancin albashi yau Litinin a Abuja.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na jan ragamar taron majalisar zartaswa ta tarayya (FEC) yanzu haka a fadar shugaban kasa da ke Abuja, duka ministoci sun hallara.
Rahotanni sun bayyana cewa dakarun sojojin Najeriya sun kafa shingen binciken ababen hawa a titin Keffi-Abuja sa'o'i 24 gabannin fara zanga-zangar tsadar rayuwa.
Fitaccen malamin addinin Musulunci ɗan asalin ƙasar Sudan ya ja kunnen matasan Najeriya da kar su yi kuskuren ba maƙiya dama su shigo su ruguza ƙasar su.
Mai magana daa yawun majalisar dattawan Najeriya, Yemi Adaramodu ya tabbatar da labarin rasuwar Sanata Ifeanyi Ubah mai wakiltar Kudancin Anambra.
Rahotanni daga jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wata nakiya ta tarwatse da motar sojojin Najeriya, dakaru bakwai sun rasa ransu.
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) karkashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya roki masu shirya zanga zanga da gwamnatin tarayya su dawo teburin tattaunawa.
Kungiyar kwadago TUC ta bayyana cewa ba ta da shirin shiga zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin yi a faɗin Najeriya saboda babu wanda ya sanar da ita.
Ahmad Yusuf
Samu kari