Ahmad Yusuf
11606 articles published since 01 Mar 2021
11606 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni sun nuna ƴan sanda sun buɗe wuta a saman iska a lokacin da uka fatattaki tsirarun masu zanga zanga a filin wasa na Moshood Abiola a Abuja.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana dumbin nasararo da dakarunta suka samu kan ƴan ta'adda, ƴan bindiga da sauran miyagu a faɗin kasar nan a watan Yuli.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno ya ɗage dokar hana fita na wucin gadi, ya kuma miƙa sakon ta'aziyya ga iyalan waɗanda suka mutu a harin bom.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu tsauri ba don komai ba sai don farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar nan.
Gwamnan Kaduna, Malan Uba Sani ya yi zargin cewa ƴan takarar jam'iyyun adawa da suka sha ƙasa a zaben da wuce ne suke ɗaukar fansa ɗa sunan zanga zanga.
Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa zanga zangar da aka yi ta haddasa babban koma baya ga jihar Kano da ma Arewacin Najeriya baki ɗaya.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi awon gaba da shugaban riƙo na ƙaramar hukumar Kabba/Bunu a jihar Kogi, Barista Dare.
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce za su hsiga tsakani don magance tashin tashinar da masu zanga zanga suka jawo a ƙasar nan.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya yi kira ga matasa da su yi taka tsantsan, kar su bari ayi amfani da su wajen rusa Kano da Arewa.
Ahmad Yusuf
Samu kari