Ahmad Yusuf
11605 articles published since 01 Mar 2021
11605 articles published since 01 Mar 2021
Yan bindiga sun yi ajalin mutane shida, sannan sun yi awon gaba da wasu mutane 26 a hare-haren da suka kai kauyuka huɗu a karamar hukumar Kauru ta Kaduna.
Waus fusatattun matasa sun ƙona fadar Hakimin Lere bisa zargin shi ya turo sojoji suka ƙaƙaba dokar zaman gida a yankin, sun nuna fushinsu kan kisan Habibu.
Yayin da ƴan Najeriya suka fara zanga-zanga kan tsadar rayuwa, mun tattaro muku wasu kasashe huɗu da al'umma suka fusata suna yi zanga zanga a Afirka.
Wasu jami'an tsaro da suke rufe fuskokinsu sun kai samame hedkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa kan zargin hannun mambobin NLC a zanga zangar da ake yi.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Bauchi ta tabbatar da kisan wani matashi Habibu a lokacin da matasa suka yi arangama da sojojin Operation Safe Haven a Lere.
Ministan raya Neja Delta ya caccaki gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da canza buhunan shinkafar da Bola Tinubu ya ba da a rabawa masu ƙaramin ƙarfi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammeda ya ce babu wani abu mai ma'ana da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya faɗa a jawabin da ya yi kan zanga zangar da ake yi.
Hukumar da ke kula da harkokin matasa masu yiwa ƙasa hidima a Najeriya NYSC ta ayyana ɓatan kodinetan da ke kula da jihar Akwa Ibom tare da direbansa.
Shugaban hukumar wayat da kan jama'a NOA, Lanre Issa-Onilu ya ce dawo da tallafin mai ba zai warware matsalar talaucin da ake ciki ba sai dai ya ƙara.
Ahmad Yusuf
Samu kari