Ahmad Yusuf
11605 articles published since 01 Mar 2021
11605 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta tabbatar da mutuwar mutum hudu a hatsrin jirgin ruwan da ya afku a karamar hukumar Wamakko a Sokoto.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Uba Sani ta sanar da cire dokar kulle a Kaduna da Zaria bayan abubuwan da suka faru a lokacin zanga-zanga.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ogun ta tabbatar da cewa an yi garkuwa da waus mutum biyu ƴan ƙasar China, kuma maharan sun fara tuntuɓa domin neman fansa.
Gwamnatin Filato karkashin Gwamna Caleb Mutfwang ta bayyana sake sassauta dokar hana zirga-zirga a faɗin Jos, babban birnin jihar Filato ranar Litini
Babban sufen ƴan sandan Najeriya ya bayyana cewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kullla rikicin Sudan ya shigo Najeeiya domin shirya yadda za a ruguza ƙasar nan.
Rigima ta fara dawowa sabuwa a jihar Edo bayan Kwamared Philip Shaibu ya sanar da duniya cewa ya koma bakin aiki a matsayin mataimakin gwamnan jihar.
Gwamna Godwin Obaseki Joseph Eboigbe a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar Edo bayan Osarodion Ogie ya yi murabus domin tsayawa takara a zaben gaba.
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta kori karar da wasu ƴan Najeriya suka nemi a dakatar da masu zanga-zanga daga sake fitowa.
Babbar kotun jihar Ribas mai zama a Fatakwal ta rusa kwmaitin rikon kwarya na jam'iyyar APC a jihar Ribas, ta ce an yi kuskure wajen korarar zababbun shugabanni.
Ahmad Yusuf
Samu kari