Ahmad Yusuf
11586 articles published since 01 Mar 2021
11586 articles published since 01 Mar 2021
Wani jigon PDP, Akinniyi ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar na da damar neman takarar shugaban kasa a inuwar PDP a zaɓen 2027.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yiwa hukumar DSS izinin garƙame asusun wata da ake zargin ƴar ta'adda ce, Aisha Abdukarim na tsawon watanni 2.
Matasan da jami'an tsaro suka cafke a lokacin zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya sun kai ƙara kotu bayan ba da umarnin tsare su na tsawon kwanaki 60.
Kotun ɗaukaka kara ta tabbatar da nasarar Hon Shehu Ɗalhatu Tafoki a matsayin halartaccen ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kankara, Faskari da Sabuwa.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ce tuni gwamnatinsa ta fara ɗaukar matakan tsara yadda za ta aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
Babban malamin cocin nan, Primate Ayodele ya bayyana cewa ya zama tilas ga ƴan adawar ƙasar nan su haɗa kai wuri guda idan suna son kayar da Tinubu a 2027.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa ya kamata ƴaƴan APC su rika girmama shugaban jam'iyya na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu sun gaisa a wani masallaci a Abuja.
Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu ya ce gwamnatinsa a shirye take ta fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000, ya yiwa ma'aikaya alƙawari.
Ahmad Yusuf
Samu kari