Ahmad Yusuf
11578 articles published since 01 Mar 2021
11578 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin tarayya ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta kayyade shekaru 18 a matsayin mafi ƙarancin zama jarabawar WAEC da NECO, ta ce ba gaskiya ba ne.
Hukumar kula da ayyuka kasuwanci a Najeriya CAC ta ce za ta sa ƙafar wando ɗaya da duk mai sana'ar POS da ya gaza yin rijista kafin cikar wa'adin da ta ɗiba.
Darajar kuɗin Najariya ta ƙara faɗuwa a kasuwar canjin kuɗin ketare ta gwamnatin Najeriya, Dala ta koma N1,639 yayin da ake kuka tashin farashin man fetur.
Kamfanin mai na ƙasa NNPCL ya bayyana cewa man matatar Ɗangote zai soma shiga kasuwa ranar 15 ga watan Satumba, kuma kasuwa ce za ta kayyade farashinsa.
Sanata Godswill Akpabio da wasu sanatoci tata suna karɓan albashi na daban da na sauran yan majalisar dattawa, har yanzu ba a gano adadin da ake biyansu ba.
Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta Gabas, Wale Adedayo ya sauya sheƙa daga APC zuwa jam'iyyar PDP, ya sake tsayawa takarar kujerar da aka tsige shi.
Kungiyar haɗin kan al'ummar shiyyar Arewa maso Gabas ta roki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke Nyesom Wike daga matsayin ministan birnin Abuja.
Daga watan Yulin 2023 zuwa watan Yunin 2024, Najeriya ta zama kasa ta 3 a jerin ƙasashen da ke sahun gaba a yawan cin bashin bankim dumiya na IDA.
Farfesa Babagana Umaru Zulum ya kafa kwamitin da zai yi nazari da tsara yadda za a fara biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000 a jihar Borno.
Ahmad Yusuf
Samu kari