Ahmad Yusuf
11578 articles published since 01 Mar 2021
11578 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da gwamnoni ke kokarin lalubo bakin zaren a matakin kasa, jam'iyyar PDP reshen jihar Katsina ta rabu gida biyu. tsagin Lado Ɗanmarke da Inuwa.
Gwamnan jihar Benuwai ya yi shaguɓe ga wasu manyan ƴan siyasa da ke ganin sun isa a jiharsa, ya ce al'umma ce ta zaɓe shi kuma su zai yi wa aiki.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ba al'ummar Maiduguri tallafin N100m domin agazawa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa, ya yi addu'a ga mamata.
Yayin da al'ummar jihar Edo ke shirin fita su zabi wanda zai shugabanci su, Legit Hausa ta tattaro maku wasu muhimman abubuwa game da siyasar jihar.
Jam'iyyar PDP ta ce waɗanda suka bar cikinta suka koma APC s jihar Ondo taron ƴan rashin sa'a ne, ta ce ba za su tsinanawa Gwamna Aiyedatiwa da komai ba.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce bayanai sun nuna tsohon gwamnan da ya gada, Bello Matawalle na da hannu dumu-dumu a harkokin ƴan fashin dajin jihar.
Gwamna Malam Dikko Radda tare da haɗin guiwar bankin duniya sun ɗauko aikin samarda ruwan sha a faɗin kananan hukumomi 34 wanda zai laƙume N22bn.
An gurfanar da wata matar aure a gaban kotun majistire bisa zargin kashe ɗan ƙaramin ɗan kishiyarta ta hanyar zuba masa fiya-fiya a abinci a jihar Kano.
Gwamnatin jihar Kogi karƙashin jagorancin Ahmed Usman Ododo ta kafa kwamitim zai jagoranci yadda za a fata biyan ma'aikata sabon albashi mafi ƙaranci.
Ahmad Yusuf
Samu kari