Ahmad Yusuf
11578 articles published since 01 Mar 2021
11578 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron majalisar zartaswa FEC a fadarsa da ke Abuja yayin da ake raɗe-raɗin yana shirin yin garambawul.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya fara tuntuɓar tsagin da suke kokarin sauke muƙaddashin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Damagum.
A ranar Asabar da ta wuce ne aka yi zaɓen gwamna a jihar Edo kuma APC ta samu nasara, sai dai aka ganin rikicin Obaseki da wasu ƙusoshi 5 ne ya kada PDP.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya kaɗa kuri'arsa a zaben gwamnan da ke gudana yau Asabar,ya buƙaci idan an zo tattara sakamako a yi shi lami lafiya.
A yau ne za a gudanar da zaben gwamnan jihar Edo da ke Kudu Maso Kudancin Najeriya, zaben dai zai ja hankali musamman a tsakanin ƴan takarar PDP, APC da LP.
Yayin da zabe ya kankama a mafi yawan rumfunan zaɓe, Asur Ighodalo ya bayyana damuwa kan abin da ya kira barazanar tsaro a sassan jihar yau Asabar.
Olumide Akpata ya bayyana cewa kawo yanzu ya samu bayanai marasa daɗi dangane da zaben gwamnan da ke gudana a jihar Edo, ya ce zai bincika lamarin.
Matasa ma su cin gajiyar shirin N-Power a Najeriya sun yi tir da yunkurin gwamnatin tarayya na rusa ma'aikatar jin ƙai, sun roƙi Bola Tinubu ya canza tunani.
Dan majalisar wakilan tarayya daga jihar Benuwai, Hon. Terseer Ugbor ya yi barazanar maka Gwamna Alia da gwamnatinsa a kotun kan zargin karyar da suka masa.
Ahmad Yusuf
Samu kari