Ahmad Yusuf
11567 articles published since 01 Mar 2021
11567 articles published since 01 Mar 2021
Majalisar wakilan tarayya ta nemi mahukunta su sauya tunani dangane da batun ƙarin farashin litar man fetur na gas na tukunyar girki don rage wahala.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya yi kira ga ƴan Najeriya su daure su rika biyan haraji domim ta haka ne gwamnati za ta masu aikin da zai amfane su.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya rattaba hannu kan dojar da za ta rika tara wani kaso na kudin kananan hukumomi da asusun jiha, ya faɗi dalili.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bukaci Fulani su ɗauki batun zaman lafiya da muhimmanci, inda ya ce tarihi ya nuna ba su yarda da tashin tashina ba.
Alamu sun nuna alaƙa ta fara tsami tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabiu Kwankwaso, sun fara samun sabani kan kujerar SSG da kwamishinan yaɗa labarai.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta ayyana kujerun ƴan majalisa 4 na tsagin Gwamna Fubara a matsayin babu kowa, ta buƙaci INEC ta shirya zaben cike gurbi.
Duk da rikicin shugabancin da ya hana da PDP sakat a matakin ƙasa, mataimakin shugaban jam'iyyar ya hango nasara a zaben gwamnan da za a yi a Ondo.
Malaman addinin Islama da kungiyoyi sun harhaɗa tallafin kayan abinci da wasu kayayyaki da suka kai N140m, sun tura su ga mutanen da ambaliya ta shafa a Borno.
Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba zai ce komai ba dangane da rigimar cikin gida da ta ɓarke a jam'iyyar NNPP ta jihar Kano.
Ahmad Yusuf
Samu kari