Ahmad Yusuf
11537 articles published since 01 Mar 2021
11537 articles published since 01 Mar 2021
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya bayyana cewa al'ummar da yake wakilta ne kaɗai ke da ikon yanke makomarsa a siyasance ba wai shugabn NNPP na Kano ba.
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta yi zargin cewa hukumar ƴan sandan farin kaya watau DSS ta cafkw Ladi Adebutu kan zargin tada zaune tsaye a zaben kananan hukumomi.
Ministan tsaron Najeriya ya ce dakarun sojojin Najeriya sun fara fatattakar ƴan ta'addan Lakurawa, waɗanda suka fara kai hare-hare a jihohin Kebbi da Sokoto.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kori shugabar hukumar fansho ta ƙasa watau PTAD watanni 13 bayan sabunta naɗinta, ya maye gurbin da mace.
Ministan tsaro, Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba sojoji za su shafe babin ƴan bindiga a Arewa maso Yammacin Najeriya.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau I. Jibrin ya bayyana cewa ba haka kawai manyan ƙusoshin NNPP ke sauya sheka zuwa APC, akwai manufar hakan.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton ƴan IPOB ne masu tilasta dokar zaman gida sun kashe dakarun rundunar AVS huɗu a jihar Anambra ranar Litinin
Babban malamin nan, Emeritus Archbishop na Abuja ya bukacu shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa yan Najeriya aiki ba tare da nuna fifiko ba.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta INEC na daf da kammala tattara sakamakon zaɓen gwamnan Ondo daga rumfunan zaɓe a shafinta na yanar gizo-gizo watau IReV.
Ahmad Yusuf
Samu kari