Ahmad Yusuf
11518 articles published since 01 Mar 2021
11518 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban kamfanin MTN Najeriya, Karl Toriola ya shiga jerin manyan shugabannin kamfanoni da suka fi ɗibar albashi mai tsona a Najeriya, yana samun N850m.
Sanatan Taraba ta Kudu, David Jimkuta ya nuna ɓacin ransa kan hana jirgin saman da ya ɗauko sanatocin da ya gayyata sauka. Taraba, ya ce duk siyasa ce.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa a watan Janairu, 2026 sanar da ɗan takarar da yake goyon bayan ya gaji kujerarsa a babban zaben 2027.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa ya kamata a samar da jiha ta shida a yankin Kudu maso Gabas domin ya kamo mafi yawan shiyyoyin Najeriya ban da Arewa ta Yamma.
Kungiyar masu dillancin kan feturi a Najeriya watau PETROAN ta nuna farin ciki da yabon NNPC da Ɗangote bisa rage farashin litar man fetur a Najeriya.
Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa duk da Kudu maso Gabas na son samar da dhugaban ƙasa amma babu mai iya kayar shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Seyi Tinubu, ɗan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi buɗe baki da manyan kusoshin APC da NNPP a Kano, ya ziyarci fitaccen ɗan kasuwa, Aminu Dantata.
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta amince da ware kudi Naira biliyan 733 domin aiwatar da wasu muhimman ayyuka na tituna da gasa a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sababbin jami'o'i 11 masu zaman kansu a faɗin Najeriya, ministan ilimi ya ce hakan zai ƙara ba matasa dama.
Ahmad Yusuf
Samu kari