Ahmad Yusuf
11838 articles published since 01 Mar 2021
11838 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni daga majiyoyi msu alaka da kungiyar Houthi ya ruwaito cewa jiragen yakin Saudiya na kai hare-haren sama a wasu larduna daban-daban na kasar Yemen.
An kai matasa sama da 10 asibitin koyarwa na jami'ar jihar Benue (BSUTH) da ke Makurdi domin jinya bayan harin da aka kai wa ayarin dan takarar NDC, Peter Obi.
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya shiga jerin masu Allah-wadai da tare hanyar da aka yi wa dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi a Benue.
Rundunar yan sandan jihar Sokoto ta kama kimanin mutane 20 dangane da zanga-zangar da aka gudanar ranar Litinin domin neman a saki Malam Dahiru Mai Barewa.
Kenneth Okonkwo, kakakin kwamitin kamfen Atiku Abubakar, ya ce duk wanda ke goyon bayan ci gaba da sayar da fetur kan N1,300 bai cancanci jagorantar Najeriya ba.
Yan bindiga sun kai hare-hare a wasu kauyuka da ke kananan hukumomin Giwa da Kubau na jihar Kaduna, inda suka kashe mutane biyar tare da yin garkuwa da wasu 27.
Rahotanni sun nuna cewa farashin fetur na ci gaba da tashi gidajen mai a Najeriya duk da raguwar farashin da ake sayar da shi a wuraren ajiya watau farashin sari.
Yunkurin G-100 na tsayar da dan takarar shugaban kasa kafin 2027 na iya fuskantar sabon cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi da Seyi Makinde sun dage kan aniyarsu.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na APM, Lawal Daura, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu bai fi karfin a kayar da shi a zaben shugaban kasa na 2027 ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari