Ahmad Yusuf
11498 articles published since 01 Mar 2021
11498 articles published since 01 Mar 2021
Karfin adawa ya kara raguwa a jihar Abia yayin da mai girma gwamna, Apex Otti ya tarbi ɗan Majalisa da manyan ƴan siyasa daga jam'iyyu daban daban zuwa LP.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya bayyana cewa ba zai goyo bsyan Atiku Abubakar ba a 2027 kamar yadda ya yi a zaɓen 2023, ya ce sai 2031 ɗan Arewa zai karbi mulki.
Rahotanni sun nuna cewa mayakan kungiyar ta'addanci watau ISWAP sun jefa al'ummar garuruwa 2 cikin mawuyacin hali da suka rusa gada a jihar Yobe.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya bayyana cewa ko kaɗan bai ci amanar PDP don bayyana shirinsa na marawa shugaban kasa, Bola Tinubu baya a 2027.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar LP, Yusuf Datti Baba Ahmed ya ce alamu sun nuna APC ba za ta kai labari ba, ya shawarci Tinubu ya hakura.
Tsohon shugaban NHIS na kasa, Farfesa Usman Yusuf ya bayyana yadda tsohon Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris ya cire Naira biliyan 10 daga asusun TSA.
Gwamnatiɓ Tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana shirinta na gina tashoshin samar da wuta daga hasken rana wanda aka fi sani da sola a jihohi 19.
Hoton da ake yaɗawa na Rabiu Kwankwaso sanye da hula mai ɗauke da tamabarin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ba gaskiya ba ne, kirkirarsa aka yi.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa motar ayarin matar shugaban kasa ta kaɗe wata yarinya har ta mutu a jihar Ondo.
Ahmad Yusuf
Samu kari