Ahmad Yusuf
11478 articles published since 01 Mar 2021
11478 articles published since 01 Mar 2021
Kungiyar iyayen PDP watau waɗanda aka kafa PDP tare da su a 1998 sun buƙaci jam'iyyar ta ɗauko wani daga Kudu ta ba shi tikitin takarar shugaban ƙasa.
Fitaccen dan TikTok ɗin nan, Habeeb Hamzat wanda aka fi sani da Peller ya ba da labarin dalilinsa na canza addini daga Musulunci zuwa Kiristanci.
Dr. Gbenga Olawepo-Hashim, wanda ya nemi zama shugaban ƙasa a zaɓen 2019 ya koma PDP, jam'iyyar da ya kasance ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa ta a 1998.
Tsohon ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya ce sun shirya marawa duk wanda ya zama ɗan takarar ADC a zaben shugaban ƙasa na 2027, babu watse wa.
Alamu sun nuna cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya fi aminta da ministan jin ƙai, Nentawe Yilwatda, ya zama wanda zai mayr gurbin Ganduje a APC.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi kuskuren cewa jana'izar Shugaba Tinubu maimakon Buhari a zaman karrama marigayin a Abuja.
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun nuna damuwa kan yawan kai hare-hare da sace kayayyakinsu, sun ce za a iya samun matsalar sabis idan ba a ɗauki mataki ba.
Yan adawa sun tada rigima da ƴan Majalisar 3 daga Osun da Edo suka fice daga PDP zuwa APC mai mulki, sun nemi a kwace kujerunsu bisa tanadin kundin tsarin mulki.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya karaɓta takardun sauya sheƙar sanatoci huɗu daga PDP zuwa APC a zamansu na ranar Laraba, 23 ga watan Yuli, 2025.
Ahmad Yusuf
Samu kari