Ahmad Yusuf
11478 articles published since 01 Mar 2021
11478 articles published since 01 Mar 2021
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi da gwamnonin jihohin Arewa 3 na cikin manyan bakin taron makarantar Al-Faidiyyah da za a yi a Legas.
Tsohon gwamnan jihar BenuwaI, Samuel Ortom ya ce ba ya tunanin haɗakar ƴan adawa watau ADC za ta kai labari, yana mai cewa shi da magoya bayansa suna nan a PDP.
Shugaban kamfanin BUA, AbdulSamad Rabiu ya bayyana cewa nan gaba farashin kowane buhun siminti zai sauka a Najeriya idan darajar Naira ta ƙara tashi.
Tsohon mataimakin shigaban ƙasa, Alhaji atiku Abubakar ya bayyana shirin zuwa har mazaɓarsa ya yanki katin jam'iyyar haɗaƙa watau ADC da kansa ba aike ba.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami ya ce idan soka ta buɗe damar bayyana manufar takara, zai sanar da jama'a matsayarsa.
Autar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari mai suna Noor ta bayyana halin da take ciki bayan kwanaki 7 da rasuwar mahaifinsa a birnin Landan na Ingila.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya canza sunan titin Shendam zuwa titin Muhammadu Buhari domin karrama marigayi tsohon shugaban ƙasar Najeriya.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya dhiga jerin gwamnonin da suka gamu da hatsari a lokacin suna kan madafun iko, sai dai shi bai samu wani rauni ba.
Jirgin rundunar sojin saman Bangladesh ya gamu da mummunan hatsari da ya faɗa kan wata kwaleji a Arewacin binin Dhaka, ana fargabar akalla mutum 19 sun mutu.
Ahmad Yusuf
Samu kari