Ahmad Yusuf
11461 articles published since 01 Mar 2021
11461 articles published since 01 Mar 2021
Jami'an hukumar zabe watau INEC sun kusa kammala dora duka sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da aka kada kuri'u ranar Asabar, 8 ga watan Nuwamba, 2025.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Ali Modu Sherrif ya bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ya ce Shettima ya kafa Boko Haram karya ce tsagwaronta.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta kusa kammala tattara sakamakon zaben gwamnan Anambra da dora shi a shafinta na yanar gizo watau IReV.
Kungiyar yan shi'a watau IMN ta gudanar da zanga zangar lumana a Kano domin nuna adawa da kalaman shugaban Amurka, Donald Trump kan batun kisan kiristoci a Najeriya.
Kungiyar AYDM ta bukaci gwamnonin jihohin Kusu maso Yamma da na Kogi da Kwara su tashi tsaye, su shirya tunkarar kalubale idan Amurka ta kawo farmaki.
Babban limamin cocin RCCG, Fasto Adeboye ya bayyana cewa ya jima ya na fada wa shugabannin Najeriya zaluncin da ake yi wa kiristoci amma ba au dauki mataki ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da takwaransa na kasar Saliyo, Julius Maada Bio, kuma sun tattaunawa muhimman batutuwa da suka shafi tsaro.
Gwamnatin Rasha ta gargadi Amurka kan barazanar da ta yi na kai farmaki Najeriya bisa zargin kisan kiristoci, ta bukaci a mutunta dokokin kasa da kasa.
Tsohon malamin jami'ar UNILAG, Farfesa Lai Olurodeya ce Amurka da Shugaba Donald Trump na jin haushin Najeriya saboda ta dauko hanyar dogaro da kanta.
Ahmad Yusuf
Samu kari