Ahmad Yusuf
11461 articles published since 01 Mar 2021
11461 articles published since 01 Mar 2021
Wata kotun Ingila ta yanke hukuncin cewa yaron da ya kai iarar iyayensa ya ci gaba da zama a Ghana har sai ya kammata karatu ya yi jarabawar GCSE.
Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Kingsley Udeh (SAN) a matsayin sabon minista bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura mata wasika.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi dan shekara 25, Sufyanu Aliyu bisa zargin caka wa matarsa, yarinya yar shekara 16 wuka har lahira a jihar Sakkwato.
Kungiyar kwadago ta TUC ta bukaci gwamnatin tarayya ta yi wa yan Najeriya bayani a fayyace kan harajin shigo da man fetur da ake shirin sanya wa a Najeriya
Wani sautin murya da ake zargin na mataimakin kakakin Majalisar Kebbi, Hon. Sama'ila ne ya fara yawo, an ji yana neman a gaggauta hada kudin fansa.
'Yan sanda sun tsare wasu matasa biyu yan NNPP bisa zargin taba kimar shugaban karamar hukumar Tofa, Hon. Yakubu Ibrahim Addis a shafin Facebook.
Hukumomi sun tabbatar da mutuwar mutane tara yayin jirgin sama na dakon kaya ya rikito kan masana'antu a kasar Amurka, ana ci gaba da aikin ceto mutane.
Wasu kungiyoyin musulami akalla 10 sun garzaya kotu, sun shigar da Gwamna Abba da wasu mutum biyu a gaban kotu kan zargin batancin da ake wa Malam Triumph.
Tafiyar Kwankwasiyya ta samu karuwa da wasu mambobin APC akalla 100 a yankin karamar hukumar Kibiya, suka sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP a Kano.
Ahmad Yusuf
Samu kari