Ahmad Yusuf
11459 articles published since 01 Mar 2021
11459 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da daukar malaman lissafi 400 domin cike gibin karancinsu a makarantun sakandire na gwamnati da inganta ilimi.
Rahotanni sun nuna cewa an tsaya ana kallon kallo tsakanin Gwamna Bala Mohammed, Seyi Makinde, Turaki da Wike bayan jami'an tsaro sun umarci kowa ya fita.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki ya bukaci shugaban Amurka, Donald Trump da sauran kasashen duniya su kawo dauki dok ceton Najeriya.
Yan kasuwa da masu ruwa da tsaki a harkokin noma sun jinjina wa gwamnatin tarayya bisa yadda tsadar kayan abinci ke kara a jihohi iirinsu Kwara, Ogun da Oyo.
Magoya bayan tsagin ministan Abuja, Nyesom Wike sun kewaye babban sakatariyar PDP da ke Wadata Plaza a Abuja, sun nemi sabon shugaban PDP ya sauka.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa ya dage kan matsayarsa ta a sasanta da yan bindiga ne saboda yadda ya damu da matsalar tsaron da ta addabi Arewa.
Dan tsohon gwamnan Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya tallafa wa mutane 3,000 da kayayyakin neman arziki, ya kuma karbi yan Kwankwasiyya da suka koma APC.
Tsohon sakataren PDP na kasa, Sanata Samuel Anyanwu ya zargi gwamnoni 7 da suka rage a jam'iyyar ta kitsa duk wani makirci domin hana ta zaman lafiya.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake kaddamar da majalisar sarakunan Kano karkashin jagorancin mai martaba Sarki na 16, Muhammadu Sansui II.
Ahmad Yusuf
Samu kari