Ahmad Yusuf
11460 articles published since 01 Mar 2021
11460 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban majalisar dokokin jihar Taraba, Rt. Hon. Kizito Bonzena ya jagoranci yam Majalisa 15 ciki har da mataimakinsa sun fice daga PDP zuwa APC.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya sanar da cewa zai sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance ranar Laraba, 19 Ga watan Nuwamba, 2025.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Damagum zai sauka ya mika wa tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki ragamar jagorancin jam'iyyar PDP.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Theodore Orji ya tabbatar da ficewarsa daga PDP a wata wasika da aya aika wa shugaban jam'iyyar na mazabarsa ranar Asabar.
Nqjeriya ya hau mataki na 20 a jerin mukaman siyasa 20 da ake ganin sun fi kowane karfi a duniya, jerin da aka fitar ya kunshe manyan kasashe irinsu Amurka.
Yan majalisar dokonin jamhuriyar Benin sun tsawaita wa'adin shugaban kasa zuwa shekaru bakwai, sun ce babu wanda zai wuce wa'adi biyu a kan gadon mulki.
Shugaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa mutanen karamar hukumar Fagge ba su fahimci ma'anar kalaman da ya fada ba, ya roki afuwa.
Shugaban hukumar NIWA, Asiwaju Bola Oyebamiji ya ajiye aikinsa saboda bin umarnin dokokin zabe, zai tsaya takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Osun 2026.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na shirin gabatar da kasafin kudin 2026, wanda zai kafa tarihin zama na farko da zai lakume akalla Naira tiriliyan 1 a jihohin Arewa.
Ahmad Yusuf
Samu kari