Ahmad Yusuf
11459 articles published since 01 Mar 2021
11459 articles published since 01 Mar 2021
Rundunar sojojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wani kwamandan yan bindiga, na hannun daman kasurgumin dan bindiga, Dogo Gide a jihar Neja.
Gwamnatin Katsina karkashin Gwamna Dikko Radda ta rufe makarantun firamare da sakandire a fadin jihar saboda dalilai na tsaro bayan farmakin da aka lai Neja.
Gwamnatin tarayya ta gano sinadarai masu gadari da suka gurbata ruwan kaaa kamar na burtsatse da rijiyoyi a jihohin Kogi, Legas da Kebbi, ta garhadi jama'a.
An tabbatar da mutuwar matasa 16 da ke shirin fara bautar kasa watau NYSC a hatsarin mota yayin da suke hanyar zuwa sansanin daukar horo a jihar Gombe.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa Zuldal Microfinance Bank ba shi da lasisin gudanar da harkokin kudi a Najeriya, ya ce ba shi da lasisi a hukumance.
Mambobi 44 na Majalisar wakilan tarayya sun roki shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin a saki jagoran kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu domin tattaunawar sulhu.
Jam'iyyar APC reshen Amurka ta shiryya tura tawaga zuwa Majalisar dokokin USA domin gabatar da hakikanin ci gaba da aka samu a yaki da ta'addanci a Najeriya.
Majalisar dokokin jihar Kebbi da ke Arewacin Najeriya ta dakatar da shugaban karamar hukumar Fakai, Muhammad Mahuta bisa zargin aikata rashin gaskiya.
Sanata Mai wakiltar Kebbi ta Kudu a Majalisar Dattawa, Garba Musa Maidoki ya ce yan bindigar da suka sace yan mata a makarantar Maga ba su bar mazabarsa ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari