Albashin ma'aikata
Femi Gbajabiamila wanda zai zama shugaban ma’aikatan fadar gwamnati ya ce an cin ma wasu matsaya a sakamakon zaman da suka yi a Aso Rock kan batun yajin-aiki.
Kungiyar NLC ta ‘yan kwadagon kasar nan za ta shirya yajin-aiki saboda tashin farashin man fetur. Mun kawo Kungiyoyin ma’aikata da suka yi biyayya ga 'Yan NLC.
Za a ji cewa Bola Tinubu zai fara mulki da zanga-zanga da yajin-aikin ma’aikata. Kungiyar kwadago ta yanke shawarar yin yajin-aiki bayan an kara farashin fetur.
Rahotanni sun nuna cewa wani ɗan tsaiko da aka gamu da shi zai kawo jinkirin biyan ma'aikatan gwamnatin tarayya da jami'an tsaro albashinsu na watan Mayu, 2023.
A ranar Larabar nan Majalisar FEC tayi zaman da zai kasance na karshe. Muhammed Buhari ya tabbatar da nadin Kwamishinoni bakwai da za su yi aiki a Hukumar RMFAC
Ministan kwadago a sa wa Ma’aikata rai, ya fada masu Gwamnati za ta iya kara albashinsu. Ana ganin karin albashin da aka yi tarko aka shiryawa Bola Tinubu.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Zamfara sun gudanar da Salloli na musamman domin neman Allah ya kawo mu su ɗauki, saboda rashin biyan su albashi da aka yi.
Wasu daga cikin gwamnoni masu barin gado za su bar magadansu, da biyan bashin albashin ma'aikata mai ɗumbin yawa. Daga cikin su akwai Matawalle na Zamfara.
Gwamnan Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi barazanar zare wani abu daga cikin albashin ma'aikata, waɗanda ba su zuwa wurin aiki saboda dokar zaman gida.
Albashin ma'aikata
Samu kari