Siyasar Amurka
A yau Laraba ne aka fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta na watanni biyu tsakanin dakarun Isra'ila da mayakan Hezbollah masu fafutukar kare kasarsu.
A wannan labarin za ku ji cewa yakin Rasha da Ukraine na shirin daukar sabon salo bayan Amurka ta ba Ukraine makamai masu dogon zango don kai mata hari.
Zaɓabɓen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara maganar tazarce karo na uku a fadar White House. Trump ya gana da Joe Biden a fadar shugaban kasa.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan ya taya sabon shugaban Amurka, Donald Trump murnar zama sabon shugaban kasa bayan kammala zabe.
Akwai boyayyun ‘yan takara bayan Trump da Harris a zaben Amurka. Bayan Donald Trump da Kamala Harris, wasu sun shiga zaben kasar Amurka da aka yi.
Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya fadi dalilin kin Kamala Harris a Amurka, ya ce da Kamala Harris ta yi nasara, yana ganin gara mulkin Donald Trump.
Zababben shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi nadin farko mai muhimmanci a gwamnatin da za ta karbi ta Joe Biden nan da wasu watanni masu zuwa.
Dan asalin Najeriya da ke jam'iyyar Democrat a Amurka, Oye Owolewa ya sake yin nasarar zama wakilin ra'ayin mutanen gundumar Columbia (DC) a majalisar dokoki.
Wani dan asalin Najeriya mai shaidar dan kasar Burtaniya, Oludayo Adeagbo ya jefa kansa a cikin matsala bayan damfarar Amurkawa $5m, ya samu gurbi a kurkuku.
Siyasar Amurka
Samu kari