Siyasar Amurka
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya taga Donald Trum murnar lasshe zaben shugaban ƙasar Amurka, ya nuna bukatar kara inganta alakar Najeriya da Amurka.
Magoya bayan Donald Trump sun fara murnar lashe zaben Amurka bayan ya buga Kamala Harris a ƙasa. Donald Trump zai dawo shugabancin Amurka karo na biyu.
Jam'iyyar Repubican ta shige gaba a zaben sanatoci da aka fara jiya Talata, zusa yanzu ta samu nasarar lashe manyan kujeru a jihohin Ohio da West Virginia.
Kadan ya rage dan takarar Republican kuma tsohon shugaban kasa Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka na 2024 domin zama shuagaban kasar karo na biyu.
Tsohon shugaban kasan Amurka, Donald Trump, na shirin sake komawa fadar White House. Trump ya ba Kamala Harris tazara a zaben shugaban kasan Amurka.
A yayin da Legit.ng ke bibiyar zabukan Amurka na 2024, fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya bayyana hasashensa kan abin da zai faru a zaben.
Za a gudanar da zaben shugaban kasa na kasar Amurka a ranar Talata, 5 ga watan Nuwamban 2024. Akwai hanyoyin da ake bi wajen bayyana wanda ya yi nasara.
Yayin da rikicin jam'iyyar PDP ke kara ƙamari, tsagin jam'iyyar PDP ta nada sabon mukaddashin shugabanta ta kasa a yau Juma'a 11 ga watan Oktoban 2024.
Tsohon shugaban Amurka kuma dan takarar shugaban kasar na jam'iyyar Republican, Donald Trump ya tsallake rijiya da baya a wani harin kisan gilla da aka so kai masa.
Siyasar Amurka
Samu kari