Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya bayyana cewa yana son gwamnan jihar Abia, Nyesom Wike ya lashe zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Gwamnan jihar Bauchi kuma dan takarar kujerar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, Bala Mohammed, ya ce bai shirya janyewa saboda kowanne dan takarar PDP.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi wasti da rade-radin da ake yi na cewa ta dage babban taronta da aka shirya gudanarwa a yau Asabar, 28 ga Mayu.
An kasa cimma matsaya wajen fitar da dan takarar shugaban kasa na maslaha daga yankin arewacin kasar domin duk masu neman kujerar sun ce a shiga filin daga.
Sakamakon zaben fidda gwanin jam’iyyar APC da aka yi na majalisar wakilai a Alimosho da ke Jihar Legas, mutane akalla guda biyu ne su ka rasa rayukansu, Daily T
Duk da cewar ya janye daga tseren takarar tikitin shugaban kasa na PDP, an gano fostocin Mohammed Hayatu-Deen, baje a wurin zaben fidda gwani na jam'iyyar.
Bashir Ahmad, tsohon hadin Shugaba Muhammadu Buhari a bangaren sabbin hanyoyin watsa labarai kuma mai neman takarar dan majalisa na mazabar Albasu/Gaya/Ajingi a
PDP ta kira wani taron gaggawa na shugabanninta na kasa a kokarinta na duba batutuwan gaggawa da suka kunno kai, ciki har da yiwuwar sake dage babban taronta.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya samu goyon baya daga wani fitaccen hamshakin dan kasuwa, Mogaji Bowale Oluwale Arisekola.
Siyasar Najeriya
Samu kari