Siyasar Najeriya
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon shugaban majalisar dattawa, Chief Pius Anyim da Olisa Metuh a Aso Rock, Abuja.
Kotun tarayya ta yi hukunci a shari’ar fatattakar Sanata Mohammed Danjuma Goje daga APC. Hukuncin kotun tarayyar ya zama daidai da matakin da aka dauka a Gombe,
Shehu Sani wanda shi ne tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisa ya ce a cafke masu rike da madafan iko da tsofaffin Gwamnoni da Ministoci.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon ministan ilimi a gwamnatin Muhammadu Buhari, Adamu Adamu, a Aso Villa yau Talata.
Yayin da ya fara kare korafin Atiku da PDP a gaban Kotu, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kwafin takardun karatunsa na jami'ar Chicago ta Amurka.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da sunayen jagororin majalisa ta 10 da aka sanar. Shugaban jam'iyyar Abdullahi Adamu ya sanar da hakan.
Mambobin NWC karkashin jagorancin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, na ganwa da jagororin ƙungiyar gwamnonin jam'iyya mai mulki a birnin Abuja.
Honorabul Tajudeen Abbas ya bayyana sabbin jagororin majalisar wakilan tarayya ta 10 daga bangaren masu rinjaye APC da kuma marasa rinjaye wato PDP, NNPP da LP.
Shugaba Bola Tinubu, daga karshe ya fara gabatar da hujojji na kare kansa a kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ake zarginsa da magudi a zaben 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari