Siyasar Najeriya
Hukumar zaɓe INEC ta ƙasa mai zaman kanta ta yi wa sabuwar jam'iyyar, Youth Party (YP) rijistar zama halastacciyar jam'iyyar siyasa a ƙasar nan, sun zama 19.
Tsohon shugaban jam'iyar APC ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya karɓi bakuncin tawagar gwamnonin PGF 11 a gidansa da ke Abuja kwanaki 4 bayan ya yi murbaus.
Kogi - Yayin da ake tunkarar zaben gwamna ranar 11 ga watan Nuwamba a jihar Kogi, tsohon ɗan takarar Sanatan SDP, Abdulrahman Tanko Ozi ya sauya sheƙa zuwa APC.
Shugaban gwamnonin APC (PDF) kuma gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa shugaban jam'iyya da sakatare sun yanke yin murabus ne bisa ra'ayin kansu.
Batun cewa mai shari'a Ugo na kotun ɗaukaka ƙara ya yi murabus da fitar da sanarwa cewa an buƙace shi ya yi wa wani ɗan takara sauƙi, ƙarya ce tsagwaronta.
Shaidan da jam'iyyar PDP da ɗan takararta, Isah Muhammad Ashiru Kudan, suka gabatar a gaban kotun zaɓe ya kiɗime inda ya yi magana daga baya ya zo ya warwareta.
Lanre Isa-Onilu ya fadi dalilin da ya jawo Abdullahi Adamu ya rasa kujerarsa a APC tun daga gaza cigaba da sasanta ‘yan jam’iyya zuwa rikici da shugaban kasa
Wasu alamu masu karfi da suka bayyana da yammacin ranar Laraba da muke ciki sun nuna Ganduje ne shugaba Bola Tinubu ya fi aminta ya karɓi ragamar APC ta ƙasa.
Awanni 48 bayan samun sauyin shugabanci a APC, Kwamitin NWC ya shirya zama da gwamnonin jam'iyya mai mulki kan muhimman abubuwan da suka faru a cikin gida.
Siyasar Najeriya
Samu kari