Siyasar Najeriya
Manyan jiga-jigan jam'iyyar APC da ke goyon bayan tsohon gwamnan jihar Ogun sun zubda makamansu, sun koma ɓangaren gwamna Dapo Abiodun ranar Jumu'a.
Wasu yan daba sun bankawa motoci akalla biyu wuta yayin da suka kai farmaki gidan jigon jam'iyyar SDP a jihar Kogi, Abdul Yusuf Amichi da daddare.
Babban faston da ya kafa cocin Champions Royal Assembly Ministry, fasto Joshua Iginla, ya bayyana cewa Atiku da Peter Obi ba za su yi nasara ba a kotun ƙoli.
Abokin gamin ɗan takarar gwamna a inuwar SDP a zaben gwamnan jigar Ekiti da ya gabata, Ladi Owolabi, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar SDP ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya yaba wa hukuncin da kotun sauraron ƙorafin zaben ta yanke na tabbatar da nasarar da ya samu a zaben watan Maris.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya bayyana cewa akwai ayar tambaya da kashin kaji a jikinsu wasu 'yan siyasa dangane da kashe-kashen da ake a Filato.
Kotun sauraron korafe-ƙorafen zaben gwamna mai zama a Jos, babban birnin jihar Filato, ta amince da nasarar gwamna Caleb Mutfwang na jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta naɗa sabon Sakataren watsa labarai na ƙasa jim kadan bayan ta yi tsokaci kan hukuncin zaben gwamnan jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Gida-Gida ya rarrashin kwamishinoni da hadimansa, ya ce su zama masu kwarin guiwa domin har yanzun suna da sauran dama a Kotu.
Siyasar Najeriya
Samu kari