Siyasar Najeriya
Ya zuwa yanzu, sakamakon zaben jihar Kano da aka gudanar a yau Asabar ya fara fitowa, alamu sun fara nuna wanda zai lashe zaben ba tare da wata hamayya ba.
Tsohon shugaban NERC mai kula da harkar wuta ta kasa, Sam Amadi ya nemi a ba shi takarar Gwamnan jihar Imo a jam’iyyar adawa mai tashe ta LP, amma bai dace ba
Siyasa musamman a arewa harka ce ta maza suka fi yinta amma duk da haka an samu wasu fitattun mata da suka shiga harkar siyasar kuma suka taka muhimmin rawa.
A yau Asabar ne Hukumar zabe INEC ta ke gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Doguwa/Tudun Wada a jihar Kano biyo bayan ayyana zaben a matsayin inconclusive.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kara nuna wa PDP da Labour Party yadda ake siyasa, ta samu nasarar lashe kujerar Sanatan Filato ta tsakiya bayan karisa zaben yau.
Wasu mata a jihar Kebbi sun bayyana yadda jam'iyyar APC ke ba su kayan alatu domin a zabe ta a zaben bana da aka yi yau Asabar 15 ga watan Afrilun shekarar.
Yayin da ake gudanarda karishen zabe a wasu mazaɓaun Kano, wasi yan daban siyasa da yawa sun kai hari tare da tarwatsa mutane a rumafar da ke yankin Fagge.
Wasu rahotanni daga jihar Imo sun bayyana cewa tsagerun yan daban siyasa sun yi awon gaba da akwatun zaɓe a wata rumfa yau yayin cikon zaben ɗa ake gudanarwa.
Rahoton da muke samu daga jihar Yobe na bayyana wanda ya lashe zaben sanata mazabar Yobe ta Kudu a majalisar dattawa. An bayyana wanda ya ci zaben na bana.
Siyasar Najeriya
Samu kari