Siyasar Najeriya
A yau aka taka wasan karshe a zabukan da INEC ta ce ba su kammalu ba a faɗin kasar nan, mun tara muku sakamakon zaben daga jihohin Katsina, Kaduna da Zamfara.
Bayan kammala zaben cike gurbi, an fadi adadin kujerun da aka sanar na majalisar dattawa a Najeriya. A halin da ake ciki, APC ce ke da mafi rinjayen sanatoci.
Rahoto ya ce Aisha Binani ta lashe zabe, amma hukumar zabe ta INEC ta ce sam hakan bai yiwu ba. Mun kawo muku bayanai game da zababbiyar gwamnan jihar Adamawa.
Injiniya Muazu Magaji ya shiga cikin wadanda suka yafewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje, amma ba zai manta abin da ya faru da Gwamnan ya bada umarni a kashe shi ba.
Gwamna Ganduje ya nemi yafiya daga mutanen jihar Kano a yayinda ya rage saura yan kwanaki wa'adin mulkinsa tazo karshe, yace ya yafe wa duk wanda suka bata masa
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana dan takarar jam'iyyar All Progressives Congress, Nasiru Idris, a matsayin zababben gwamnan jihar Kebbi.
A zaben Nuwamban 2023 da za a shirya, Sanata Dino Melaye ya samu takarar Gwamnan Jihar Kogi a karkashin Jam’iyyar PDP. Dino Melaya zai tunkari Ahmad Usman-Ododo
Aisha Dahiru, wacce aka fi sani da Aisha Binani ta zama mace ta farko da aka zabe a matsayin gwamna a Najeriya. An sanar da hakan bayan INEC ta gama zaben ciko
Gwamnan jihar Adamawa ya yi magana, ya ce ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo dauki game da halin da ake ciki na rikici bayan zaben gwamna Adamawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari