Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma da ɗan takarar jam'iyyar Labour Party (LP), Athan Achonu ba su halarci wajen taron sa hannu kan zaman lafiya ba.
A zaman yanke hukunci ranar Talata, Kotun ɗaukaka kara ta yi na'am da hukuncin tsige mambobin majalisar wakilan tarayya uku na PDP daga jihar Filato.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi shiru na minti ɗaya domin girmama marigayi Abdulralman Ado Ibrahim, Basarake ƙasar Ebira ta ya rasu a kwanakin baya.
Kotun daukaka kara, ta ayyana Hon. Ikenga Imo Ugochinyere Ikeagwuonu, a matsayin sahihin dan majalisa mai wakiltar Ideato ta Arewa da kudu a jihar Imo.
Taron cimma yarjejeniyar zaman lafiya da hukumar INEC ta shirya kan zaɓen gwamnan Imo a birnin Owerri, ya zo ƙarshe cikin rigima a tsakanin jam'iyyu.
Mai neman zama gwamnan jihar Kogi karkashin inuwar jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka, ya ce ya tsallake hare-haren neman ɗaukar ransa sau 30 tunda ya shiga takara.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta fitar da jerin rumfunan zaɓe 40 waɗanda ba za a gudanar da zaɓe ba a zaɓen gwamnan jihar Imo na ranar Asabar.
Jam'iyyar PDP ta faɗa rikicin rasa manyan kusoshinta a jihar Ebonyi inda a wannan karon ta rasa tsohon mataimakin shugaban majalisar dokoki da wasu manya.
An bayyana mabanbantan ra'ayoyi kan sukar da wasu ƴan 'Obidients' suka yinwa Peter Obi bayan ya amince da hukuncin da kotun ƙoli ta yanke kan zaɓen shugaban ƙasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari