Siyasar Najeriya
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana kudirinsa na tsayawa neman takarar gwamna a jihar a karkashin tutar jam'iyyar PDP a zaben da za a yi a 2024.
Magoya bayan jam'iyyar NNPP mai alamar kayan alatu sun yi tattaki daga gidan Kwankwaso zuwa hedkwatar yan sandan jihar Kano kan hukuncin tsige Abba.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi magana kan yiwuwar samun dan kabilar Igbo a matsayin shugaban kasa.
Farfesa Farouq Kperogi ya yi bayanin dalilin da ya sanya Peter Obi da Atiku Abubakar suka kasa yin nasara a kan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu.
Kwamitin gudanarwa na APC ta ƙasa NWC karkashin Abdullahi Ganduje ya rantsar da sabon kwamitin rikon kwarya na jihar Ribas wanda zai shafe watanni 6.
An shiga mamakin yadda jami'ar Baze ta yaye dalibai da yawa ba tare da bin ka'idojin da suka dace ba na JAMB, NUC da CLE. Ga wasu da suka yi karatu a can.
Farfesa Farouk Kperogi ya zargi alkalan kotun daukaka kara kan hukuncin kotu bayan fitar da takardun CTC da ya jawo cece-kuce a fadin kasar baki daya.
Lauyan kare hakkin dan Adam Enibehe Effiong ya yi magana kan dalilin da ya sanya Gwamna Abba Kabir Yusuf da Caleb Mutfwang suke da hujja a kotun koli.
Wani daga cikin ministocin Tinubu ya ce akwai bukatar 'yan Najeriya su maida hankali tare da yin hakuri da shugaban kasar a yanayi irin wannan da ake ciki.
Siyasar Najeriya
Samu kari