Siyasar Najeriya
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kaduna ta samu koma baya biyoo bayan sauya sheƙar da kansilolinta suka yi zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Solomon Dalung ya ce masu ba Bola Tinubu shawara su na damalmala lamarin karatunsa. Dalung ya tabbatarwa duniya ya yi karatun digiri a jami’ar Jos.
Tsohon ƙaramin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva, ya ɗaukaka kara kan hukuncin da Kotu ta yanke na hana shi takara karkashin APC a zaben Bayelsa.
Babbar Kotun jihar Ondo ta yanke cewa ba zata ɗauki matsaya kan ƙarar da mataimakin gwanan jihar Ondo ya shigar ba domin ya saɓa wa matakan shari'a.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya kai ziyarar bazata gidan tsohon shugaban majalisar dattawa kuma tsohon gwamnan Kwara, Sanata Bukola Saraki.
Jam'iyyar Labour Party ta yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ɗan takararta na shugaban ƙasa, Peter Obi, ba zai yi aiki da gwamnatin Shugaba Tinubu ba.
Janar Yakubu Gowon, tsohon shugaban mulkin soji na Najeriya ya karyata rahotannin cewa ya rasu. Hadimin Gowon ya ce tsohon shugaban lafiyarsa kalau.
A karo na biyu, gwamnan jihar Delta ya ɗauki dan takarar da ya fafata da shi a zaben gwamna na watan Maris, ya ba shi muƙami mai gwabi a gwamnatinsa.
Wani ‘Dan Majalisar Ingila ya fasa kwan yadda Gowon ya wawuri dukiyar Najeriya. ‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban Najeriya ya saci kudi daga asusun CBN.
Siyasar Najeriya
Samu kari